Connect with us

Labaran Wasanni

AFCON: Ina fatan Osimhen zai iya buga wasannin mu masu zafi – Rohr

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr, ya ce, yana fatan dan wasa Victor Osimhen dake taka leda a Napoli zai samu sauki kafin zuwan wasanni masu zafi da Najeriya zata fafata a cigaba da share fagen gasar cin kofin Afrika.

Dan wasan mai shekara 22 ya samu rauni a wasan da Napoli ta kara da Atalanta a gasar Serie A, a ranar Lahadi data gabata 21 ga watan Fabrairu a wata arangama da Cristian Romero.

Bayan Osimhen ya kwashe wasu lokuta a asibiti amma da alamun cewa yanzu ya samu sauki sosai.

Gernot Rohr, ya ce, “Ina bukatar Osimhen a cikin tawagar ‘yan wasana a fafatawar da za muyi a wata mai kamawa a cigaba da wasanni share fagen gasar cin kofin Afrika.”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives