Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aisha Buhari Cup: Banyana-Banyana ta doke Super Falcons a wasan karshe

Published

on

Kungiyar kwallon kafar Mata ta kasar Afrika ta kudu Banyana Banyana ta lashe gasar cin kofin Aisha Buhari ta shekaar 2021, bayan doke kungiyar Super Falcons ta Najeriya da ci 4-2.

Karo na biyu kenan da kungiyar ta yi nasara a gasar, bayan da a wasan farko ta doke kasar Ghana da ci 3-0.

Rashin daukar wasanni a matsayin sana’a shine matsalar Najeriya-Muhammad Abdullahi

Yayin da tawagar Mata ta Falcons ta yi nasara a wasan farko da ci 2-0 akan kasar Mali a ranar Litinin 20 ga watan Satumbar shekarar 2021 da muke ciki.

‘Yan wasan kasar afrika ta kudu da suka hada da Michelle Alozie da Linda Motlhalo da Gabriela Salgago da kuma Mamello Makhabane ne suka zurawa kasar su kwallaye.

Yayin da ‘yar wasa Vivian Ikechukwu da Motlhalo suka zurawa kungiyar Super Falcons kwallaye biyun da suka samu nasara.

Gasar da kungiyoyi shida ne daga nahiyar Afrika suka fafata ciki harda zakarun gasar afrika ta kudu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!