Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Za’a rufe cinikayyar ‘yan wasa a karamar hukumar Gezawa

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta karamar hukumar Gezawa wato Gezawa town football association za ta rufe musayar ‘yan wasa a ranar Alhamis 23 ga watan Satumbar da muke ciki na 2021.

Za’a rufe musayar ‘yan wasan dai da misalin karfe 12 na daren ranar.

Manyan kungiyoyin wasanni su rinka tallafawa kanana-Sarkin Kano

Hakan na zuwa ne bayan da hukumar ta baiwa kungiyoyin kwallon kafar dake fadin karamar hukumar, dama domin saye da siyyar da ‘yan wasa.

Inda kuma ake saran washe garin ranar wato Juma’a za’a dawo ci gaba da gudanar da gasar a sakamakon hutun tsakiyar kakar wasannin da gasar karamar hukumar ta gudanar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!