Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Aisha Buhari ta dawo gida Nigeria bayan kwashe watanni shida a Dubai

Published

on

Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta dawo gida Nigeria bayan kwashe tsawon watanni shida a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.

 

Wani shaidar da ke kusanci da mai dakin shugaban kasar da ya bukaci a sakaya sunansa, ya shaidawa jaridar Daily Trust cewa, Aisha Buhari wadda ta bar Nigeria tun a watan Satumban shekarar da ta gabata ta (2020) jim kadan bayan bikin ‘yar ta’ Hanan yanzu haka tana fadar shugaban kasa ta Asorok da ke Abuja.

 

‘‘Tun a daren jiya laraba ne dai mai dakin shugaban kasar ta dawo gida Nigeria’’ a cewar majiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!