Connect with us

Kaduna

Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu.

Published

on

Alƙalin alƙalan jihar Kaduna Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu.

Justice Shehu Ibrahim Ahmad ya rasu ranar Litinin bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Marigayin ya rasu yana da shekaru 63 a duniya, ya kuma bar mata huɗu da ƴaƴa 19.

Kazalika ɗan uwa ne ga marigayi Dakta Maccido Ibrahim wanda tsohon babban alƙalin alƙalai ne.

Za a yi jana’izar sa a gidan sa da ke Ɗanburan a unguwar Malalin jihar Kaduna daga kowanne lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!