Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Allah ya yi wa Ghali Umar Na’abba rasuwa

Published

on

Allah ya yi wa tsohon shugaban Majalisar Wakila ta Nijeriya Ghali Umar Na’Abba rasuwa ya na da shekaru Siitin da Biyar a duniya.

Rahotonni daga iyalan marigayin sun tabbatar da cewa ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin tarayya Abuja sakamakon rashin lafiyar da ta yi sanadiyyar kwantar da shi a asibitin.

Haka kuma iyalan nasa sun bayyana cewa ya rasu ne da Asubahin yau Laraba.

Marigayi Alhaji Ghali Umar Na’abba ya zama dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar birnin Kano watau Kano Municipal a shekarar 1999.

Haka kuma, ya zama shugaban Majalisar wakilan daga shekarar 1999 zuwa 2003.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!