Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Amai da gudawa- Mutane 60 sun rasa ran su a Katsina

Published

on


Gwamanatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum 60 sakamakon bullar cutar amai da gudawa.

Kwamishinan lafiya na jihar Yakubu Danja ne ya tabbatar da haka yayin da yake tattaunawa da shugabannin kungiyar likitoci ta kasa NMA a Katsina.

Danja ya ce, “Sama da mutum dubu 1 da dari 4 ne suka kamu da cutar tun bayan da ta bulla a jihar zuwa yanzu”.

Kwamishinan lafiyar ya yi kira ga al’umma su ci gaba da tsaftace muhallansu da abin ci da shan su.

A baya-bayan nan dai cutar ai da gudawa ta bulla a jihohin Zamfara da Kano da Jigawa da Sokoto, inda kuma ake samun asarar rayuka da Kuma jikkata wasu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!