Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ambaliyar ruwa ta shafe amfanin gona a Abuja

Published

on

Ambaliyar ruwa ta mamaye babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja kusa da kauyen Anini.

Wannan dai ya faru ne sanadiyyar mamakon ruwan sama da aka samu.

Ambaliyar ruwan kuma mamaye harabar wata sabuwar makaranta da ke kusa da wani tsauni, yayin da motoci suka makale, lamarin da ya kara haddasa cunkoso a kan babbar hanyar.

Kazalika ambaliyar ta mamaye wasu gonaki da ke yankin, musamman a Gada-Biyu, wanda mazauna yankin galibi manoma ne, da ke noman masara, shinkafa, Ayaba da barkono da tumatir kuma tuni ambaliyar ruwan ta shafe su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!