Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Tsaro – ‘Yan bindiga sun kashe mutane 6 a Kaduna

Published

on

‘Yan Bindiga sun kashe mutane shida a wani hari da suka kai kauyukan Zangon Kataf karamar a jihar Kaduna.

Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan ta cikin sanarwar da ya fitar.

Aruwan ya ce, ‘yan bindigar sun shiga kauyukan Kurmin Masara da dajin Madauchi da Jankasa sai Unguwan rana.

Wani shaidar gani da ido a ya ce, ‘yan bindigar sun shiga kauyukan akan babura, tare da yin harbi kan mai-uwa-da-wabi da yayi sanadiyyar mutuwar mutanen, wanda kuma harin shi ne karo na hudu da aka kasa da wata daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!