Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Amurka ta kai mummunan hari a Kabul

Published

on

Ƙasar Amurka ta kai harin sama a yankin Bughra da ke Kabul babban birnin Afghanistan.

Amurkan ta ce, ta kai wannan hari ne da niyyar riskar wani ɗan ƙunar baƙin wake, da yayi barazanar kai harin Bam a filin jirgin saman ƙasar.

Ma’aikatar tsaron Amurka ce ta bada umarnin kai harin, wanda yayi sanadiyyar hallaka kimanin mutane 90 da sojojin Amurka 13.
Sojojin Amurkan dai na ta ƙoƙarin kwashe mutanensu, kafin cikar wa’adin da Taliban ta basu zuwa gobe Talata, na su tattara ya nasu ya nasu su bar ƙasar.

Wannan dai shi ne, hari na biyu cikin kwanaki uku da Amurka ke kai wa, da niyyar riskar ƴan ƙungiyar ISIS.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!