Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Rashin cika alkawari: Za mu sake komawa yajin aiki – ASUU

Published

on

Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, a shirye ta ke ta sake tafiya yajin aiki.

Shugaban ƙungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan yayin zantawar da jaridar Punch.

Osodeke ya ce, za su koma yajin aikin ne sakamakon rashin cika alƙawari da gwamnatin tarayya ta yi, bayan sun cimma yarjejeniya da kuma rashin amsa kiraye-kirayen su.

Ba za mu lamunci sabon yunkurin tsunduma yajin aiki da ASUU ke yi ba – Gwamnatin tarayya

Shugaban kungiyar Osodeke ya kua ce, a yanzu ƙungiyar ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin ranar Talata 31 ga watan Agustan da ta cika alƙawuran da suka kulla ko kuma su tsunduma yajin aikin.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!