Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

An dakatar da ‘yar wasan Najeriya Blessing Okagbare shekaru 10

Published

on

An dakatar da ‘Yar wasan Najeriyar da ta samu lambar azurfa a shekarar 2008, Blessing Okagbare a ranar Juma’a 18 ga Fabrairu 2022 hukuncin shekaru 10.

Wannan dai na zuwa ne  bayan da aka kore ta daga gasar wasannin motsa jiki ta Olympics da aka gudanar a birnin  Tokyo a shekarar da ta gabata saboda kamata da laifin shan kwayoyi  kara kuzari.

Hukumar kula da da’ar hukunta ‘yan wasa ta gasar Olympics (AIU) ce dai ta sanar da hakan a ranar Juma’a, bayan gudanar da binciki akan ‘yar wasan.

Hukuncin dai ya nuna cewa an dakatar da ita shekaru biyar na gaza halartar gasar, sai kuma laifin amfani da wasu haramtattun abubuwa  saboda kin ba da hadin kai da binciken na AIU kan lamarin zargin da ake mata, wanda shima aka dakatar da ita shekaru biyar wato jumulla shekaru 10 kenan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!