Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

An fitar da jadawalin Champions League zagaye na 8

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta Nahiyar turai UEFA ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai zagaye na kungiyoyi takwas wato Quarter Final.

Rabon jadawalin ya gudana a ranar juma’a 18 ga Maris din 2022 da muke ciki.

Inda mai rike da kambun gasar Chelsea zata kece raini da Real Madrid.

Sai kuma Manchester City da Athletico Madrid.

Benfica da Liverpool

Villarreal da Bayern Munich.

Wasannin farko na zagayen Quarter Final zasu gudana a ranakun 5 da 6 ga watan Afrilu.

Sai kuma a buga wasa zagaye na biyu a ranakun 12 da 13 ga watan na Afrilu.

Sai kuma a buga wasan kusa da karshe Semi-finals a ranakun 26 da 27 ga watan na Afrilu.

Yayinda a buga karawa ta biyu a ranakun 3 da 4 ga watan Mayu.

Inda kuma a buga wasan karshe na gasr a ranar 28 ga watan Mayu a filin Stade de France da ke kasar Faransa da misalin karfe tara a gogon Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!