Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

An gurfanar da kwamishinan shari’a na jihar Kano kan batun Abduljabar

Published

on

Kungiyar Jama’atul Tajdidul Islam ta gurfanar da Kwamishinan Shari’a kuma atoni Janar na jihar Kano Barista Lawan Abdullahi gaban kotu, tana bukatar kotun da ta tursasa-shi ya gurfanar da Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara gaban kotu.

Haka zalika kungiyar ta kuma gurfanar da kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Sama’ila Shuaibu Dikko sakamakon rashin gurfanar da Malamin.

Kungiyar ta Jama’atul Tajdidul Islam ta dau wannan matakin ne yayin wani taron manema labarai da ta gudanar da safiyar yau anan Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!