Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yanzu Yanzu: ‘Yan bindiga sun sake sace dalibai da malamai a jihar Kaduna

Published

on

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wata makarantar firamare dake kauyen Rama a karamar hukumar Birnin Gwari, inda suka sace malamai da dalibai.

 

Cikakken labarin zai zo muku nan gaba…

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!