Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An kama masu tada zaune tsaye a jihar Kaduna

Published

on

Rundunar sojin kasar nan ta ce, ta kama wasu mutane takwas da ta ke zargi suna tada zaune tsaye da kuma kashe wasu al’umma da basu-ji-basu gani ba, a kudancin jihar Kaduna.

Kwamandan rundunar operation safe Haven David Nwakonobi ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai, a Kafancahan da ke jihar ta Kaduna

A cewar sa, an kama shida daga cikin su a karamar hukumar Lere yayin da aka maka biyun a kananan hukumomin Chawai da Kauru.

Yana mai cewa, za dauki matakan da suka dace akan su, don su zama izina ga yan baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!