Connect with us

Labarai

An karawa wasu ma’aikatan gidan gyaran hali 62 matsayi

Published

on

Hukumar da ke kula da gyaran hali ta kasa ta yi karin girma ga wasu manyan jami’anta guda 62.

Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun mukaddashin kwanturola janar mai kula da harkokin hulda da jama’a na hukumar John Mrabure.

Sanarwar ta ce hakan ya biyo bayan amincewa da hukumar da ke kula da hukumar kula da hukumar kula da gyaran hali ta kasa da hukumar kashe gobara ta kasa da hukumar civil defecnce da kuma hukumar kula da shige da fice.

Sanarwar ta ce cikin wadanda aka yiwa Karin girmar sun hada da: cikin wadanda aka yiwa Karin girmar akwai mataimakan kwanturola janar guda 25 wadanda aka mai da su mukaddashin kwanturola janar. Haka zalika an kuma yi karin girma ga wasu mukaddasan kwanturola guda 37 zuwa kwanturola na jihohi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!