Connect with us

Labarai

An kashe ƴan bindiga shida a Filato

Published

on

Jami’an tsaro sun hallaka ƴan bindiga shida, a wani musayar wuta da suka yi a yankin Buwai na ƙaramar hukumar Mangu, sai dai ƴan bindigar sun hallaka ƴan sanda har uku.

Manjo Ishaku Takwa shi ne, mai magana da yawun rundunar wanzar da tsaro a jihar, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Ya kuma bayyana cewa, sunsha artabu da ƴan bindigar inda har takai su da suka bisu har sansanin su tare da hallaka su.

Rundunar tabbatar da tsaron a Filato ta yi kira ga al’umma, da su ci gaba da bata haɗn kai, a ƙoƙarinta na fatattakar ƴan ta’adda a jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!