Connect with us

Labarai

An kori ma’aika 48 a hukumar REDCROSS

Published

on

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa ta kori ma’aikata 48, shekara guda bayan an dauke su aiki.

 

A 2019 aka dauki ma’aikatan karkashin shugabancin babban daraktan Hukumar na wancan lokaci Injiniya Mustapha Maihaja.

 

Hukumar ta NEMA ta sallami ma’aikatan ne sakamakon rashin bin ka’ida da sharruda na daukar ma’aikata da suka yi tun da fari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!