Labaran Kano
An nada Nasiru Ado Bayero Sarkin Bichi
Gwamnatin jihar Kano ta amince da nada Chiroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero matsayin Sarkin Bichi.
Cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnatin Kano, Alhaji Abba Anwar tace hakan ya biyo bayan nada Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado matsayin sarkin Kano bayan cire Sarki Muhammadu Sanusi II.
Cikakken labarin zai zo a gaba.
You must be logged in to post a comment Login