Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An rufe tashoshin sadarwa a kananan hukumomi 13 a jihar Katsina-Tsaro

Published

on

A kalla kananan hukumomi 13 ne a jihar katsina aka rufe amfani da tashoshin sadarwa.

Wannan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da Hukumar Sadarwa ta Kasa NCC ta karyata shirin rufe tashoshin sadarwa a jihar ta Katsina.

Kananan hukumomin da abin ya shafa sun hadar da karamar hukumar Sabuwa da Faskari da Dandume da Batsari sai Danmusa, da Kankara, da Jibia, da Safana, da kuma Dutsin-Ma.

Jaridar daily trust ta rawito sauran kananan hukumomin sun hada da  Kurfi da Funtua, da Bakori da Malumfashi.

A baya-bayan nan dai Hukumar NCC ta karyata wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa hukumar ta umarci kamfanonin sadarwa da su rufe shafukan su a Katsina.

 

An rufe hanyoyin sadarwa a kananan hukumomi 13 a jihar Katsina-Tsaro

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!