Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari: Ina son ‘yan Najeriya su tuna dani kan kokarin daidaita kasa

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu ya ce yana so a rika tunawa da shi a matsayin wanda ya daidaita Najeriya ta fuskar tsaro da ci gaban tattalin arzikin ta.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai Magana da yawun shugaban kasar Femi Adesina ya fitar ga manema labarai.

Sanarwar ta ce shugaba Buhari ya bayyan hakan ne jiya Alhamis 09 ga Satumbar shekarar 2021 a garin Owerrin jihar Imo yayin wata ziyara da ya kai jihar.

Ta cikin sannarwar Muhammad Buhari ya ce, har yanzu harkar tsaro ita ce abin da ya fi bai wa mahimmanci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!