Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An sake rantsar da Akinwunmi a matsayin shugaban bankin raya kasashen Afrika

Published

on

An rantsar da shugaban bankin raya kasashen Afrika Akinwunmi Adesina don shugabantar bankin na tsawon shekaru biyar.

An dai sake zaben Akinwumi Adesina a makon da ya gabata a matsayin shugaban bankin bayan samun kuri’u masu yawa.

Adesina ya kasance dan Najeriya na farko da yake shugabantar bankin karo na biyu.

Dr. Adesina a zangon shugabancin sa na farko ya maida hankali wajen manufofin ci gaban kasashen yammacin Afrika da sauran bangarorin tattalin arziki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!