Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An ceto yara da mata 778 daga ‘yan ta’adda a jihar Nassarawa – Rundunar soja

Published

on

Rundunar sojin kasar nan ta mika mata da kananan yara 778 da aka kamo yayin harin da aka kaiwa wata kungiyar ‘yan ta’adda a jihar Nasarawa.

Mataimakin Gwamnan jihar ta Nasarawa Dr. Emmanuel Akabe ne ya bayyana hakan, inda ya ce, matakin zai basu damar sake haduwa da iyalan su.

Rahotanni na nuni da cewa jihar Niger na da mutum 86 da kananan yara 232, sai jihar Kano dake da mata 20 da kuma kananan yara 64.

Har ila yau jihar Nasarawa na da mata 8 da kananan yara 11, da rundunar sojin kasar nan ta sa me su yayin harin da aka kaiwa kungiyar ta’adda ta Darul Salam a dajin Uttu dake karamar hukumar Toto ta jihar Nasarawa cikin makon da ya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!