Connect with us

Labarai

An soke jawabin da shugaba Tinubu zai gabatar ranar Alhamis

Published

on

An soke jawabin da aka shirya shugaban ƙasa zai yi a safiyar yau kai tsaye gaban kafafen yaɗa labarai a wani bangare na ranar dimukradiyya.

 

Kwamitin shirya bukukuwan ranar Dimukuraɗiyya a Najeriya, ya bayyana cewa tun da fari an tsara shugaban ƙasa zai gudanar da jawabi a safiyar  ranar Alhamis, daga bisani kuma  ya gabatar da jawabin a gaban Majalisar dokoki sannan kuma ya halartar lacca a Fadar Shugaban Ƙasa da yammacin yau.

 

Daraktan yada Labaran shugaban kasa Tinubu, Segun Imohiosen, ya sanar da cewa shugaban kasa zai gabatar da jawabinsa kai tsaye daga cikin zauren Majalisar Dokoki a matsayin jawabin na ranar Dimukuraɗiyya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!