Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yajin aiki : An tashi baran-baran a taron da gwamnati ta yi da PENGASSAN

Published

on

Gwamnatin tarayya da kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN ba su cimma matsaya ba, a zaman da suka yi a jiya.

Mai magana da yawun kungiyar ta PENGASSAN ta kasa Jerry Amah ne ya bayyana hakan, biyo bayan rashin cika wasu bukatun kungiyar da Gwamnatin ba tayi ba.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, a ranar Lahadin makon da ya gabata ne kungiyar PENGASSAN ta umarci su janye daga ayyukan su, kasancewar rashin fahimta da suka samu tsakanin su da Gwamnatin tarayya kan tsarin biyan albashi na IPPIS da kuma wanda suke kansa a baya.

Sai dai ma’aikatar ayyuka da samar da ayyukan yi ta kira taro a wani mataki na kawo karshen yajin aikin da suke yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!