Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Ana baiwa jami’an lafiya horo kan Corona a Kano

Published

on

Gwamnatin Kano ta ce zata cigaba da daukar matakan kariyar jamian lafiya domin kare su daga cutar Corona dama sauran cutuka masu yaduwa.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a yau jumaa lokacin da yakai ziyara wajen da akewa jamian lafiya horar wa akan cutar Corona

Ya ce bayan kammala horarwar jamian lafiyar zasu kuma koma su koyawa sauran jamian lafiya a wuraren ayyukansu.

Da yake jawabi lokacin taron kwamitin kar ta kwana a yau Gwamnan ya kuma ce zasu kara kirkiro daukar santocin daukar samfur domin gano masu dauke da cutar Corona

Wakiliyar mi Zahrau Nasir ta ruwaito cewa a yayin taron kwamitin kar ta kwana na yau Farfesa Abdurazak Garba Habib godewa Allah Yayi bisa ga samun warakar cutar Corona da kuma dawowa aiki a yau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!