Connect with us

Coronavirus

Yadda akayi sallar Jumu’a yau a Nijar

Published

on

Al’ummar musulmin jamhuriyar Nijar sun yi fitar dango a yau dan halartar masallatan Juma’a daban daban biyo bayan sanarwar gwamnati na bada damar bude wuraren ibada a kasar bayan shafe tsawan makonni 8 suna a rufe

Sai dai mutanen ba su yi biyayya ba ga matakkan rigakafin cutar da gwamnatin ta shardanta akan bude wuraren ibadar

Matakkan da suka hada da wanke hannaye, sanya takunkumi, sa tazara a tsakanin masu ibadar da ma umarni kowa ya yi anfani da dardumar sa sai dai dukkansu kusan babu wanda ya yi biyayya akai in banda wasu daidaikun mutane da suke sanye da takunkumin rufe hancin da bakin.

Ku kalli hotunan yadda ta kasance a kasa:

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 328,299 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!