Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana cigaba da tantance ministoci a majalisar dattawa

Published

on

Majalisar dattawa za ta ci gaba da gudanar da aikin tantance ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya turo da sunayensu a yau Litinin.

 

A makon jiya ne dai majalisar ta dattawa ta fara gudanar aikin tantance ministocin.

 

Rahotanni sun ce, ya zuwa yanzu, majalisar ta kuma tantance ministoci guda talatin da daya, yayin da ake saran za ta tantance saura guda goma sha biyu da suka rage daga yau zuwa gobe

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!