Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana zargin wani matashi da cakawa mahaifiyarsa wuƙa- Rundunar ‘yan sandan jihar Kano

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, tana neman wani matashi ruwa a jallo, wanda ake zarginsa da kashe mahaifiyarsa ta hanyar caka mata wuƙa a kanta da ƙirjinta da sauran sassan jiki wanda ya zamo sanadiyyar ajalinta.

A zantawarsa da Freedom Radio, mai magana da yawun ‘yan sanda SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce matashin mai shekara 22, ya ‘tsere bayan ya kashe mahaifiyar tasa mai shekara 50.

Latsa alamar Play domin sauraron muryarsa.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/05/LABARAN-RANA-UWA-KISA-05-05-2023.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!