Kiwon Lafiya
Ana samun yawaitar cutuka a lokacin damuna- Masana

Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya.
Domin sauraron cikake rahoton danna alamar sauti
Rahoton: Zahrau Sani Abdullahi
You must be logged in to post a comment Login