Labarai
Anga watan Ramadan a kasar Saudiyya

Gwamnatin kasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan.
Shafin Haramain Sharifai mai kula da masallatai biyu masu alfarma ne ya wallafa hakan a yau Juma’a 1 gatan Afrilun shekarar 2022.
Wannan ke nuni da cewa watan Sha’aban ya kare, inda gobe Asabar 2 watan Afrilu ta zama 1 ga watan Ramadan na shekarar 2022.
You must be logged in to post a comment Login