Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An ga watan Sallah a Saudiyya

Published

on

Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal a yau Alhamis.

BBC ta ruwaito cewa, An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda kwamitin duban wata na yankin ya bayyana.

Haka kuma ta ce, hakan na nufin Saudiyya ta kammala azumin Ramadan na kwanaki 29.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!