Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kasar Saudiyya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin daya ga watan Ramadan

Published

on

Kasar Saudiyya ta sanar da cewa, a gobe Alhamis 23 ga Maris ita ce ranar farko ta watan Ramadan. 

 

Sanarwar da fadar masarautar kasar ta fitar ta ce, kwamitin ganin jinjirin wata bai ga alamun kamawar sabon watan ba.

 

Masallatan Harami su ma sun tabbatar da batun inda suma suka ce ranar Alhamis, 23 ga Maris din bana za ta zama ranar farko ta Ramadan na 1444 bayan hijrah.

 

Kasashe da dama sun sanar da ranar Alhamis a matsayin ranar farko ga watan Ramadan ciki har da Nijeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!