Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Anyi garkuwa da ‘yan wasa biyu a Firimiyar Najeriya

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da garkuwa da ‘yan wasa biyu dake wasa a gasar Firimiya ta kasa.

Rundunar ta ce a jiya lahadi ne wasu ‘yan bindiga da ba’akai ga gano ko suwaye ba sukai garkuwa da ‘yan wasan a kan titin garin Benin zuwa Akure.

‘yan wasan da masu garkuwar sukai garkuwa da su sun hadar da Dayo Ojo daga kungiyar kwallon kafa ta Eyimba da Iluyomade Benjamin daga Abia Coment.

Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar ta Ondo ASP Tee-Leo Ikoro ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai a garin Akure.

Ya ce yanzu haka ‘yansanda sun dukufa wajen bincikar maharan da sukai garkuwa da ‘yan wasan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!