Connect with us

Labarai

APC ta fara zawarcin Kwankwaso

Published

on

Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta fara zawarcin tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso domin ya dawo su haɗe wajen guda.

Jam’iyyar ta ce, dawowar Kwankwaso zai taimaka wajen ciyar da jihar Kano gaba.

To sai dai yanzu haka Sanata Kwankwason na birnin tarayya Abuja, inda ake sa ran zai ƙaddamar da wata ƙungiya mai suna The National Movement.

Wannan dai na zuwa ne a wani ɓangare na kakar zaɓen 2023 da ke ci gaba da ƙaratowa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!