Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Asalin abin da ya soma hada Murtala da Doguwa rigima

Published

on

Asalin abin da ya soma hada Murtala da Doguwa rigima

Bayanai na ci gaba da fitowa kan rikicin da aka gwabza tsakanin shugabn masu rinjaye na majalisar tarayya Alhasan Ado Doguwa da kuma mataimakin dan takarar Gwamnan APC na Kano Murtala Sule Garo.

A wannan rahoto zaku ji yadda rigimar ta samo asali.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!