Connect with us

Bidiyo

Asalin cikakken kalaman Hadi Sirika na ‘Muna da kuɗi da kayan aikin lashe zaɓe’

Published

on

Asalin cikakken kalaman Hadi Sirika na 'Muna da kuɗi da kayan aikin lashe zaɓe'

A makon da ya gabata ne aka yi ta cece-kuce kan kalaman ministan sufurin jiragen sama na ƙasa Alhaji Hadi Sirika na cewa suna da kuɗi da kayan masarufin cin zaɓe.

Lamarin da ya jawo musayar ra’ayi da tafka muhawara a tsakanin jama’a.

Kan hakan ne a yau muka zo muku da cikakken bayanin ministan tun daga farko har ƙarshe.

Kada ku sake a baku labari, ga cikakken jawabin nasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!