Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Astrazeneca: jihohi su dakatar da yin rigakafi ga al’ummar su – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta buƙaci jihohin kasar nan 36 ciki har da birnin tarayya Abuja da su dakatar da bayar da rigakafin cutar corona.

Ministan lafiya Dakta Osagie Ehanire ne ya bada umurnin, a cewar sa gwamnatin Najeriya ba ta da tabbas din lokacin da za ta samu karin rigakafin bayan Indiya ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar Serum a ƙasar ke samarwa.

Daka Osagie Ehanire ya kara da cewa, jihohin su dakatar da bayar da allurar korona ta farko ta AstraZeneca da zarar sun yi amfani da rabi daga cikin kasonsu na farko da suka karba, domin samun damar bayar da rigakafin ta biyu ga waɗanda aka yi wa ta farko.

A ranar 2 ga watan Maris ne Najeriya ta karɓi Kason farko na rigakafin korona kimanin miliyan 4 na AstraZeneca.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!