Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

ASUU ta bukaci da a taimakawa wadanda suka jikkata a zangar-zangar ENDSARS

Published

on

Kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa ASUU ta bukaci gwamnatin tarraya da ta taimakawa wadanda suka jikkata a zanga-zangar rushe ‘yan sanda ENDSARS.

Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar farfesa Biodun Ogynuemi.

Kungiyar ta ASUU ta kuma yi Allah wadai da harin da aka kaiwa matasan kasar nan a lokacin da suke gudanar da zanga-zangar neman rushe ‘yan sandan SARS.

A cewar sanarwar, harin da aka kaiwa matasan ba dai-dai ba ne kasancewar kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa ‘yan kasa damar nuna fushin su ko bayyana bukatunsu ta hanyar zanga- zangar lumana.

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!