Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Zanga-zanga: Elrufa’i ya sanya dokar hana fita a Kaduna baki daya

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga a kananan hukumomi 23 na jihar.

Kwamishinan cikin gida da al’amuran tsaro na jihar Kaduna Samuel Arwan ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio.

Ya ce, hakan ya biyo bayan barazanar tsaro da aka samu a wasu yankunan jihar.

Da yammacin Asabar ne gwamnatin Kaduna ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirga a wasu kananan hukumomin jihar kafin daga bisani ta sanar da fadada dokar zuwa jihar baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!