Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Atiku:Dole mu taimakawa gwamnatin Buhari

Published

on

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ce gwamnatin shugaba Buhari tana bukatar taimakon gaggawa.

A cikin wata mukala da ya gabatar mai taken: ‘Kasa mafi fama da marasa aikin yi’ Lokaci ya yi da za a taimaka wa gwamnati’ Atiku da ya yi wa jam’iyyar PDP takarar shugaban kasa a zaben da ya gudana a shekarar 2019, ya ce, taimakawa wannan gwamnati dai-dai ya ke da taimakawa kai.

Ya ce maimakon gwamnati ta rika sauraran shawara, amma sai ta rika daukar masu ba ta shawara a matsayin abokan gaba.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya kuma alakanta matsalar rashin tsaro da ke addabar kasar nan da rashin aikin yi da ya yi katutu tsakanin al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!