Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

AFCON 2021: Kasashe 17 Da Za Su Samu Tikitin Gasar

Published

on

Najeriya ta zamo kasa ta 17 cikin kasashen da zasu samu tikitin zuwa gasar cin kofin Afirka na 2021.

Wannan na zuwa ne bayan da Najeriya ta doke Benin da ci daya mai banhaushi a fafatawarsu ta ranar Asabar 27 ga watan Maris 2021.

Yanzu haka dai Najeriya nada maki 11 sai Benin Republic da take da 7 sai kuma Sierra Leone tana da maki 4 yayin da Lesotho ke da maki 3 inda kuma suke dakon wasan karshe da za a fafata a ranar Talata 30 ga watan Maris.

Najeriya zata karbi bakuncin Lesotho a jihar Lagos, yayin da ita kuma Sierra Leone zata barje gumi da Benin a Freetown.

Kasashen 17 sun hadar da: Aljeria da Burkina Faso da Cameroon da Comoros da Masar da Equatorial Guinea da Gabon da Gambia da Ghana da Guinea da Ivory Coast da Mali da Morocco da Nigeria da Senegal da Tunisia da kuma Zimbabwe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!