Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Auren ‘yan gata: Mutane 290 ne ba su shiga tsarin ba, saboda cutukan da suke dauke da su – Hisba

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata sakamakon samun su da cututtuka dababn-daban.

Mataimakin babban kwamandan Hisbah Dakta Sa’idu Sufi ne ya bayyana hakan a zantawar sa da manema labarai da yammacin yau.

Ya ce, an samu nasarar aurar da zawarawa da ‘yan mata dubu daya da dari takwas, inda yanzu haka suke zaune a gidajen auren su.

Dakta Sa’idu Sufi ya kuma ce, yanzu haka tuni gwamnatin jihar Kano ta umarci hukumar Hisba da ta nazarci kalubale da nasarorin da aka samu a yayin bikin auren, don fara shirye-shiryen tunkarar aure karo na biyu.

Hukumar ta ce dukkanin wani kaya da aka siya lokacin auren zawarawan an siyesu ne a hannun ‘yan kasuwar jihar Kano, wanda hakan ya taimakan wajen bunkasa kasuwancin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!