Ƙungiyar masu jiragen sama ta Najeriya (AON) ta sanar da dakatar da ayyukanta, daga ranar Litinin 9 ga watan Mayun 2022. Shugaban ƙungiyar Alhaji Abdulmunaf Yunusa...
Wannan bayani dai na ƙunshe a cikin wata wasiƙa da shugaban riƙon jam’iyyar APC Maimala Buni ya aike wa Gwamna Ganduje kamar yadda Kwamishinan yaɗa labaran...
Saƙon na tawagar su Malam Shekarau zuwa ga shugaban riƙon jam’iyyar na ƙasa, wadda kuma suka aike wa Freedom Radio kwafi a cikin dare, sun fara...