Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Kafa Gwamnatin Hadin Kai ne Matakin Farko Na Ci Gaban Najeriya- Atiku

Published

on

Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar ya shawarar mahukuntan kasarnan da su kafa gwamnatin hadin kan kasa kafin tunkarar matsalolin da suke addabar al’umma.

Atiku ya bayyana hakan ne a taron kungiyar lauyoyin ta NBA karo na 62 wanda birnin Ikko, Wanda babban lauya Olisa Agbakoba ya jagoranta.

 

Wazirin Adamawa ya kuma koka game da tabarbarewar alamura a Najeriya, inda yace samar da Gwamnatin hadin kan kasa shi ne zai fidda kasar daga halin da take ciki, na rashin tsaro da tabarbarewar ilimi.

 

Daga karshe yace hadin kan Kasa zai samu ne ta hanyar sake fasalin kasar domin kara karfin Iko ga shiyoyi da Kananan Hukumomi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!