

Gwamnatin Tarayyar ta amince da sake buɗe iyakar ƙasa ta Tsamiya da ke jihar Kebbi domin ci gaba da kasuwancin ƙetare iyaka, tare da sanya tsauraran...
Dan wasan tsakiya na Super Eagles da Fulham, Alex Iwobi, ya bayyana cewa ‘yan wasan Najeriya na cikin yanayin jira da fatan alheri kan yiwuwar samun...
Hukumomin kula da lantarki a Ukraine sun bayyana cewa rundunar sojin Rasha ta kai wani mummunan hari kan manyan cibiyoyin samar da wutar lantarki a fadin...
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Fadarsa da ke Abuja a ranar Juma’a, inda suka tattauna batutuwan...
Rahotanni daga Jihar Katsina na nuni da cewa ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Doma, da ke Tafoki Ward a Ƙaramar Hukumar Faskari, inda suka...
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya yi kakkausar suka kan duk wani nau’i na cin zarafi ga mata da kuma auren ƙananan...
Jami’an agajin gaggawa na Red Cross a yammacin Najeriya sun ce ana fargabar adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a jihar Kwara ya kai kusan...
Majalisar Dattawa ta kasa ta fara daukar matakan gyara kundin tsarin mulki na shekarar 1999 domin kara kaso na kudaden shiga da Gwamnatin Tarayya ke samu...
Wani yaro mai shekaru uku Abdura’uf Badamasi ya rasu bayan faɗawa rijiya a garin Wangara da ke Karamar Hukumar Tofa ta Jihar Kano. Ta cikin sanarwar...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Haɗin Kai da ke aiki a yankin arewa maso gabshin Najeriya, sun sanar da nasarar kai wasu munanan hare-hare kan...