

Najeriya ta karɓi ƴan gudun hijirar ƙasar 153 daga Jamhuriyar Nijar a wani yunkuri na tabbatar da dawowarsu cikin aminci da daraja. Ofishin hukumar ba da...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce a a shirye yake ya shirya da abokin siyasarsa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ganduje ya bayyana hakan...
Majalisar Wakilai kasar nan ta yi sammacin Ministocin Kudi da na Noma da Babban Odita Janar na kasa don su yi bayani kan kashe kudaden...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin tura tsofaffin sojoji da suka yi ritaya domin kare yankunan da ba su da cikakken tsaro a kasar nan, a...
Fadar Shugaban Kasa ta tabbatar da cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya, bayan tuntuben da ya yi yayin ziyararsa a fadar shugaban Turkiyya...
Rundunar yan-sandan jihar Jigawa ta kama mutane 9 bisa zargin aikata laifukan satar Shanu da kayan wutar lantarki da fashi da makami a kananan hukumomi biyar...
Ministan Harkokin Jiragen Sama da Ci gaban Sararin Samaniya, Festus Keyamo, ya bayyana cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ba zai samu tikitin...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC, mai mulkin kasa a gobe Litinin 26 ga watan Janairun 2026. A ranar Juma’a ne gwamnan...
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-kirkire na Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofarmata, ya yi murabus daga mukaminsa nan take, yana danganta matakin da yanayin rikicin siyasa da...
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su daina cin mutunci ko sukar jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tana mai...