

Tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da wasu ayyuka da ya ce suna...
Jam’iyyar NNPP ta soki matakin da gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar, inda ta bayyana matakin a matsayin rashin...
Hukumar tsaron Civil Defence a Jihar Bauchi ta kama wata babbar mota da ke ɗauke da layukan dogon jirgin kasa da ake zargin an sato, tare...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Kwamishinan Shari’a na jihar da a gaggauta ɗaukar matakin shari’a kan duk waɗanda ake zargi da hannu...
Rundunar yan Sandan kasar nan ta tabbatar da cewa rahoton sace mutane a Kurmin Wali a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna gaskiya ne. Hakan na...
Rundunar ’Yansanda ta jihar Kano ta kama mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata uwa da ’ya’yanta shida da aka yi a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya dawo Najeriya bayan halartar taron Abu Dhabi Sustainability Week na shekarar 2026, wanda aka gudanar a birnin Abu Dhabi na...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa birnin Conakry na ƙasar Guinea, domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a rantsar da sabon Shugaban ƙasar, Mamady Doumbouya....
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya gargadi gwamnatocin jihohi da su dakatar da duk wata tattaunawa ko yarjejeniyar sulhu da ‘yan bindiga, yana...
Hukumar Abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP) ta yi gargaɗin cewa Nijeriya na fuskantar yunwa mafi tsanani cikin kusan shekara goma, yayin da rage tallafin agaji...