

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci Majalisar Wakilai ta sanya matakan kariya a cikin gyaran kundin tsarin mulki domin kafa ‘yan sandan jiha, ta yadda...
Fitattun ‘yan wasan Super Eagles, Terem Moffi da Zaidu Sanusi, za su jagoranci FC Porto a wasannin zagaye na 16 na UEFA Europa League, inda za...
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta zargi gwamnatin jihar da yi wa mambobinta muzgunawa da tsangwama ta siyasa. A wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na...
Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya bayyana cewa kotu ta ɗage shari’ar da ake yi da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA a Jihar Sokoto ta kama kilo 490.7 na tabar wiwi da kwalabe 17,568 na Codeine...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da rahoton wasu ‘yan Majalisar Dokokin Amurka da suka zargi Najeriya da nuna wariya ta addini, tana mai cewa babu wata...
An gano gawarwakin ’yan kasuwar da aka kai wa hari aka kashe a hanyarsu ta zuwa ƙaramar hukumar Pankshin daga Jos, inda aka birne su a...
Gwamnanatin jihar Jigawa a ta ce tana iya bakin ƙoƙarinta don ganin an saki yarinyar nan Walida Abdulhadi ƴar asalin jihar da ake zargin wani jami’in...
Hukumomin tsaro sun ceto mutane 21 da aka yi garkuwa da su tare da cafke mutane hudu a Dutsen Dargaza da ke Karamar Hukumar Danmusa ta...
Kungiyar Kare Haƙƙin Dan Adam, ta Amnesty International ta bukaci da a kawo ƙarshen ayyukan ’yan ta’adda a Jihar Zamfara, da ta ce rashin tsaro ya...